Atila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Atila
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Atila, a matsayin sunan da aka ba shina yanka, wata hanyar rubuta sunar itace Attila, mai mulkin karni na biyar na garin Huns. Yana iya kuma koma zuwa:

Mutanenshi[gyara sashe | gyara masomin]

  • Rubutun Attila (suna) cikin Baturke, Sifen, Serbian (Serbian Cyrillic : Атила) da Átila a yaren Portuguese
    • Atila Turan (an haife shi a shekar ta 1992) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Turkiyya wanda a halin yanzu yake samun matsayi a kulob din Stade de Reims na Faransa.
    • Átila Abreu (an haife shi a shekara ta 1987), direban tseren Brazil
    • Atila Huseyin, Mawaƙin Jazz na Burtaniya, asalin ƙasar Cyprus
    • Atila Kasaš (an haife shi a shekara ta 1968), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Serbia ɗan asalin ƙasar Hungary ne

Sauran amfani[gyara sashe | gyara masomin]

  • Atila, wasan Mutanen Espanya na shekarar 1876 na Enrique Gaspar
  • Atila (band), ƙungiyar Mutanen Espanya
  • Atila, sunan barkwanci ga cibiyar tsare mutanen Argentina Mansión Seré

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Attila (406-453), mai mulkin Hun
  • ATILA, Ƙa'idar bincike mai iyaka
  • Atilla (rashin fahimta)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]