Auta de Souza
Appearance
Auta de Souza (an haifeta a ranar 12 ga watan Satumba shekarata alif 1876 zuwa ranar 7 ga watan Fabrairu shekarar alif 1901) mawaki ne na Brazil . Ta rubuta waƙoƙin Romantic, tare da wasu tasirin Symbolistic.
Souza ta wallafa littafi daya kawai a rayuwarta, shine Horto . Masanin almara Luís da Câmara Cascudo ya dauke ta ne a matsayin "mafi girman mawaki mai ban mamaki a Brazil".[1]
- ↑ "Souza, Auta de, 1876-1901". www.linguagemviva.com.br. Retrieved 2016-04-12.