Ayi Kwei Armah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ayi Kwei Armah (an haife shi 28 ga Oktoba a shekarar 1939) marubuci ne ɗan ƙasar Ghana ne wanda aka fi sani da litattafansa da suka haɗa da Kyawun Waɗanda Ba a Haihu Ba a shekarar (1968), Shekaru Dubu Biyu (1973) da Masu warkarwa (1978). Har ila yau, marubuci ne, tare da rubuta wakoki, gajerun labarai, da littattafai na yara.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Gikandi, Simon (2003). Encyclopedia of African Literature. London: Taylor & Francis. pp. 38–41. ISBN 978-1-134-58223-5. OCLC 1062304793. Retrieved 2018-12-14.