Jump to content

Ayodeji Karim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayodeji Karim
Rayuwa
Haihuwa Ibadan ta Arewa maso Gabas, 18 Disamba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Koriya ta Kudu
Harshen uwa Korean (en) Fassara
Karatu
Makaranta South Thames College (en) Fassara
Harsuna Korean (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Ayodeji karim
Hoton ayodeji

Ayodeji Ismail Karim (an haife shi a watan Disamba 18, 1970) shine manajan darakta na Costain West Africa Plc

Ya yi karatun firamare a St George's Boys School Falomo, Ikoyi, Legas sannan ya yi sakandare a Metropolitan College, Isolo kafin ya wuce South Thames College, Wandsworth, Landan inda ya samu takardar shaidar kammala Diploma a fannin Electro/Mechanical Sciences. Har ila yau, yana da digiri a cikin Bachelor of Materials Engineering da Engineering Design / Manufacturing duka daga Jami'ar Wales, Swansea, Birtaniya. [1] [2] [3]

  1. "Costain raises shareholders hope over dividend". vanguardngr.com.
  2. "Chinese firms take nigerias rail construction sector". businessdayonline.com.
  3. "Costain How We Survived Global Financial Crisis/11052". proshareng.com.