Jump to content

Ayuba Dahiru Tandu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ayuba Dahiru Tandu

Jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato (kanny wood) , ya fito a fina finai na barkwanci da yawa a masana'antar fim ta Hausa.[1][2]

Ayuba Dahiru Tandu ya rasu a ranar lahadi bayan yayi kwana biyu Yana fama da zazzazabi, ana Kiran sa da Tandu Dan wasan barkwanci ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud. kafin rasuwar sa ya Fi fitowa a fina finan barkwanci kamar su afra, auren manga,da gobarar titi, gamdakatar. Ya rasu yabar mata uku da Yara tara.[3]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-20. Retrieved 2023-07-20.
  2. https://hausa.legit.ng/1187297-masanaantar-kannywood-jarumin-fina-finan-hausa-ya-rasu.html
  3. https://www.bbc.com/hausa/labarai-45236107.amp