Jump to content

Azabantarwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.



Hoton wani yaro ana azabtar dashi ashekarar 1967,l
Hoton jamaa suna zanga zanga kan kawo karshen azabantarwa

Azabantarwa. Azabantarwa tana nufin saka mutum cikin yanayin kunci, da kuma yanayi na damuwa, da gangan da sunan gwale-gwale saboda wani laifi da yayi. Wanda suka hada da Neman wasu muhinman bayani ko kuma Dan nishadantawa. Mutane da yawa sun fasara Kalmar azabantarwa aturance kuma ana kiranta da (Torture) a wata mahanga ana ganin ta Kamar yanayi ne kesawa ayi wasu kuma sukace aa ana azabantarwa be da gangan,said dai kuma so dayawa wadanda ke Shiva iron wannan yanayin talakawa ne,bko kuma mutane da suke Colin halin tuhuma, dan asamu bayanan sirri daga wurinsu, duk da so da dayawa wadanda ake tuhuma a gidan yari domin wani rikici irin na siyasa ,sukan samu karanci kulawa ta musaman,tuhuma ta hangar Neman bayanai saga kotu ko kuma wani dalili ,sums akan iya basu ma anar azabantarwa,Sai dai tasha banban da ta sauran yanda suke tuhumar ,saboda haka abun yakan zo da rudani ta yadda kowanen su yake tuhumar, azabantarwa don tuhuma so dayawa sukanzo da bugu, Said dai a lokacin farko farkon karni na 20th aunfi anfani da hikima da basira domin samun bayani daga mai laifi. Azabantarwa domin samun wasu bayanan ta samo asali me run lokacin da,a karni na 18 da kuma karni na 19,da yawa Dana cikin kasashen turawa ,sun yi watsi da wannan hanyar a wurin sharia,duk da wasu sasa na duniya sun cigaba da anfani da ita.Bincuke da dama ya nuna yanda kowane bangare na duniya ya dauki wannan hanyar. Said dai haramtacin sallo ne, Wanda aka haramta a mataki na duniya baki daya, sannan kuma an haramta shi ta kusan kowane salo ma,in harbya shafi cin zarafi,kungiyar kula da halin Dan adam bayan yakin dunibya na II, ta yi yunkurin hanashi,India ya zama daya saga cikin halin Dan Adam mafi, muhinmaci. Duk da cewa hanyoyin da aka bi Dan harmta shi ansamu cikas da damage,hakan nr yasa har ila yau wasu kasashe suna anfani da wannan hanyar ta fani doka.

Ma'anar shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Azabantarwa wata hanya CE wada ake anfani da ita wajen tuhumar Dan Adam ta hanyar bugu da kuntatawa,Wanda ya kan zo ta hanyar kula ,saga mai tuhumar.[1] haka zalika mafi akasari ana anfani da wannan hanyar Dan tuhuma,Wanda ake tilaswa Dan Adam ya bada bayanan siri ta hanyar bugu matsi da kuma muzgunawa [2].Ma ana ta gaske da ake wa azabantarwa (turture), shine kuntatawa Dan Adam ,ta hanyar da bata dace ba,ko kuma kula da mutum ta kaskantaciyar hanya.[3]

Gwajin azabantarwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An halasta azabantarwa,da kuma con zarafi a lokacin da,da kuma farko dark on shigowar zamani[4] an samu huja daga masu ilimin bin sahu,cewa an rika anfani da wannan hanyar,ta muzgunawa Dan Adam a yankin turai lokacin Da misalin shekara 7000,da suna shude,muzgunawa an an samu muhinman bayanai a bangaran yankin Assyria, da kuma achamanid persia[5] mutane da damage suna anfani da hangar don't yin hukunci ko kuma saboda doka.

Cigaba da anfani da Hangar

[gyara sashe | gyara masomin]

Yankin turai da damage a lokacin karni na 17 sun cigaba da halasta azabantarwa,da kuma yin anfani da shi,sai dai an samu cigaba ta fanin Barin anfani dashi,saibdai azabantarwar ta cigaba da tasiri a karni na 18th da 19th India ake anfani da shi don hukunta masu laifin gaske.Dalilin Magi karfi da yasa aka watsar da hangar itace,wayarbda kai gami da nini da iron daraja ,da kima ta Dan adam. A kasar sin kuwa duk da share shekaru aru-aru ana azabantarwa da mutane,sun haramtas hi,a shekarar,1907 duk da haka a a Karin na 18th da kuma karni na 19 an ci gaba da haka a wasu yanku nan

Dalilin Aikata shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Gwale-Gwale

[gyara sashe | gyara masomin]

Azabantarwa anCi gaba da anfani da shi ,a kafrni na 21th ,Magi akasari a kasashen da suke da karancin gidan yari,[6] Wanda jamian tsaro suke anfanibda shi Dan samu gaskiyar jawani daga Wanda ake zargi da aikata laifi,sanan baya su sake shi batare da sun ci shibtara ba[7] wannan salon hukunci akanyi shi a ofishin yan sands,ko yan bangs,yazo a bayanai cewa a south Africa akan mika mai laifi a ofishin masu aikin sa kai daomin su tuhumeshi akan laifukkansa[8] Hakan yasa wannan hangar ana anfanibda ita a wurare daban misanman India mutane me kallon anti hukunci Wanda ba na adalci ba[9]

Akan yinanfanibda wannan hanyar Dan Jan kunnen al'umma,maddadin Wanda yayi laifinshi kadai,hakan yana zuwa da taxa hanklain su gami dan kada su aikata abundant mai laigin yayi,iron wannan salon azabartawar suna hana yan gidan yari samun gwarin giwiwar gudeuwa [10] a yankin Latin amuruka sun taba kashe masu laifin su ta hanyar tuhuma,haka kuma wasu na ganin wasu suna anfani da salon han kunnen me saboda bazasu iyya game alhinin Wanda ya aika laifin ba,wasu kuma suna da karamcin Mayan aikin da ake anfani da su wajen tuhumar hakan yasa akan rasa rayuka a dalilin[11]

Yanda akeyinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Akwai hanyoyi da yawa da ake bi don aiwatar da shi,Wanda suna kunshi salon na kwarewa daban -daban ,sanan kuma ana bin hanyoyi Dan rage radadi da kuma rege yiyuwar kisa a lokacin,ya zo cewa babu hanyar guda daya till da ake bi don't aikata shi said dai ana anfani da karfi da kuma hikima da basira[12] hakan kuma ya Nina ana ita anfani da hanyoyi daban daban akan mutum daya till Dan samun bayanjnda ake da bukata Hanyoyi Wanda babu nuna kimiya acimi anti yawan anfani da su ,sakamakon rashi ko kuma gazawa wajen kirkirar hanyoyi ta hanyar kimiya,[13] Bugu da kuntatawa,sune mafi akasari abundant akafi anfani da shi Kalmar yanda yazo saga bakin, Wanda suka tsira saga hukuncin,[14] wani lokacin sukanyi anfani da salo wani lokacin kuma sukan maids hankalinsu a wurin daya na sassan jikkn Dan Adam[15]

Abunda yake jawowa

[gyara sashe | gyara masomin]

Azabantarwa yana daya saga cikin halin kunci,da ban tsoro da mutum ka yake riskar kanshi akai,yakan rogaje duk wani buri na mutum,daga bisani ya sa mutum yarasa kima a idon jama'a[16] wasu daga cikin hanyiyin da ake bi don't aiwatar da wannan abun sun hada da Sadar da kan mutum, daure akan igiya,sanan arika bugunshi,wasu kuma akan masu horo da yunwa,wasu kuma ana masu mumunan horo wani lokacin akan cirewa mutum akaifar sa da karfi[17] Wasu akanyi anfani da karfi mai zabi a rinka lika masu a jiki,duk da sunan tuhuma[18] Duk da akwai karancin sani da bincike akan wannan salon na azabantarwa ,amma hakan yakansa Wanda ake tuhuma,Shiva halin na kyara da tsoro da kuma Shiga yanayin mai laifi ko bashi da laifi,ba Kalmar idan suna jin takaicin abinda yasa su afkuwa a yanayin tuhumar,[19] Nuna rashin yarda akan salon zai kawo koma baya ga kasashen da ake anfani da shi ,daga bisani ya ai watarbda rarabuwar kai a tsakaninsu[20]

Ra'ayin mutane

[gyara sashe | gyara masomin]

Mafi yawan akasarin mutane sun nuns rashin gyan bayansu akan wannan salon ,wasu kuma sinyi amana cewa anfani da salon yakan dangantu da wane it in laifi mutum yayi,sai dai bincike ya nuna mata sunfi rinjaye wajen kyamatar hanyar, haka zalika wnada baida addini ,zai yi amana da tsarin akan masu addini[21] a jumlance yawancin jama a basu giyan bayan hakan,sai sai bincike ya nuna kasashe masu raunin attain arziki sunfi maids hankalinsu akanshi[22]

Bayana shi a matsyin Laifi

[gyara sashe | gyara masomin]

An kadamar da zama na hana azabantarwa,da kuma bayanashi a matsayin con zarafi,Wanda hakan ya jaeo muhawara sosai ,hakan yasa a karni na 19th kasashe da zama sum haramta shi[23]

Haramtuwar shi ya kasance Lamar game gari ne. A wutin kungiyar kula da Hakim Dan Adam,Wanda hakan ya nufin sun haramta shi gaba day an dukanin duni[24], dayawa saga cikin alkaai sun yi sharhi San hana shi,India sukace yana zubda kuma da daraja,ta Dan adam,sanan CAT ta maids hankali wajen gani ta haramta shi Lamar yanda kungiyar kula da hakin Dan Adam tayi[25]

Riga kafinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Hangar tsira daga azabantarwa suna rikita tunanin jama'a sakamakon rashin San in abunda me hadasa shi,ana tsintar kai acikin wannan halo a lokacin da aka kama mutum ,to saga lokacin da mutum yasan jami ai na nemansa to ya gagauta zuwa wurin lauyansa ,hakan zai Kate shi saga afkuwa a yanayi[26] A mahanga ta sanin ya kamata ,sun bayana wannan salon a matsayin muzgunawa mutum ta hangar barazana Dan samun bayani,sai sai sun shaida cewa,bawa yansanda horo akan yanda zasuyi bincike a tsanake dangane da laifukansa shine zaifi kuma hakan zai yabatar da samun nasara a binciken duk daza suyo[27]

Tsatson Bayanai

[gyara sashe | gyara masomin]

Barnes, Jamal (2017). A Genealogy of the Torture Taboo. Routledge. ISBN 978-1-351-97773-9. Carver, Richard; Handley, Lisa (2016). Does Torture Prevention Work?. Liverpool University Press. ISBN 978-1-78138-868-6. Celermajer, Danielle (2018). The Prevention of Torture: An Ecological Approach. Cambridge University Press. ISBN 978-1-108-63389-5. Collard, Melanie (2018). Torture as State Crime: A Criminological Analysis of the Transnational Institutional Torturer. Routledge. ISBN 978-1-315-45611-9. Hajjar, Lisa (2013). Torture: A Sociology of Violence and Human Rights. Routledge. ISBN 978-0-415-51806-2. Pérez-Sales, Pau (2016). Psychological Torture: Definition, Evaluation and Measurement. Taylor & Francis. ISBN 978-1-317-20647-7. Rejali, Darius (2009). Torture and Democracy. Princeton University Press. ISBN 978-1-4008-3087-9. Wisnewski, J. Jeremy (2010). Understanding Torture. Edinburgh University Press. ISBN 978-0-7486-8672-8. Whitney, William Dwight; Smith, Benjamin Eli (1897). The Century Dictionary and Cyclopedia: Dictionary. The Century Company. OCLC 233135357. Young, Joseph K.; Kearns, Erin M. (2020

  1. Whitney & Smith 1897
  2. Carver & Handley 2016
  3. Pérez-Sales 2016
  4. Einolf 2007
  5. Jacobs, Bruno (16 March 2017). "Torture in the Achaemenid Period". Encyclopedia Iranica. Retrieved 7 March 2022.
  6. Hajjar 2013
  7. Oette 2021
  8. Kelly et al. 2020
  9. Kelly et al. 2020
  10. Young & Kearns 2020
  11. Hassner 2020
  12. Hassner 2020
  13. Rejali 2009, pp. 440–441
  14. Milewski et al. 2023, eFigure 3.
  15. Milewski et al. 2023, eFigure 3.
  16. Wisnewski 2010, p. 73.
  17. Wisnewski 2010, p. 73.
  18. Williams & Hughes 2020, pp. 133–134, 137.
  19. Williams & Hughes 2020, pp. 133–134.
  20. Rejali 2020, p. 81.
  21. Houck & Repke 2017, p. 279.
  22. Rejali 2020, p. 81.
  23. Barnes 2017, pp. 48–49.
  24. Barnes 2017
  25. Carver & Handley 2016, p. 13.
  26. Carver & Handley 2016, pp. 13–14.
  27. & Handley 2016, p. 80. Kelly 2019, p. 8.