Jump to content

Azzedine Alaïa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azzedine Alaïa
Azzedine Alaïa
Azzedine Alaïa yana karatu

Azzedine Alaïa (;Larabci: عز الدين عليّة‎, romanized: ʿIzz ad-Dīn ʿAlayya,ar; 26 February 1935–18 November 2017) Ɗan ƙasar Tunusiya ne me yin zanen tufafi da Kuma zanen takalma,na musamman yafara nasara a farkon shekarun 1980s.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.