Ba'ala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ba’ala wata ‘yar ganga ce ta hausawa wacce ake kada ta da hannu kuma ana kara abin kidan dunu don ya kara mata sauti. makada game gari ne ke amfani da gangar ba’ala da dunu.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.