Baƙaƙen daidaitacciyar hausa
Appearance
Bincike yagano cewa akwai bakake har guda talatin da hudu a daidaitacciyar hausa daga ciki wannan adadin kuma talatin da biyu zanan kansu sukeyi, biyu kuwa suna zaman wani nakinne.
Ire-irensu
[gyara sashe | gyara masomin]Ga wadannan bakake kamar haka;
- /b/ - baba
- /ɓ/ - ɓera
- /m/ - maraya
- /f/ - fata
- /fy/ - fyacewa
- /t/ -taro
- /d/ - dabino
- /ɗ/ - dinya
- /i/ - iska
- /r/ - hira
- /s/ -safa
- /n/ - nama
- /z/ - zaure
- /ts/ -tsada
- /c/ - ciyawa
- /j/ - jaki
- /sh/ - shayi
- /r/ - rake
- /y/ - yunwa
- /k/ - kaka
- /ƙ/ - sako
- /g/ - giwa
- /ky/ -kyauta
- /ƙy/ - kyaure
- /gy/ - gyra
- /kw/ - kwakwa
- /ƙwa/ -kwakwa
- /gw/ - gwarzo
- /w/ - gawayi
- /'/ - 'aku
- /h/ - hawaye
- /'y/ - 'ya'ya
Sannan kuna wadanda suna wakiltar wannan harafin (n) sune na masu lankwasa kamar haka. /ŋ/- tiŋkiya, naŋ, saŋko, gaŋga ds.
/ɲ/- hanya, kunya, shaɲya ds.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ littafin daidaitacciyar hausa, na farfes abba rufa'i malami a sashin nazarin harsuna
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-20. Retrieved 2021-08-06.
- ↑ https://www.iaaw.hu-berlin.de/en/africa/linguistik-und-sprachen/african-languages/hausa