Jump to content

Baƙaken hausa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Menene baki a Bakaken hausa ?

Baki shine kwayar sautin a wajen furuchi ta wasu sassa na bakin mutum kan taba juna ko kuma su matsu juna ana kiransu gabobin furuci.Gabaobin furuci sun kama daga lebba izuwa abin da ke cikin kogon baki da kuma makogwaro.

Ire-iren Bakaken Hausa[gyara sashe | gyara masomin]

Bakake guda talatin da daya ne na kwayoyin furucin Hausa.Ga su kamar haka:

/b/ /ɓ/ /c/ /d/ /ɗ/ /f/ /fy/ /g/ /gwa/ /gy/ /h/ /j/ /k/ /kw/ /ky/ /ƙ/ /m/ /n/ /r/ /r̃/ s/ /s'/ /t/ /w/  ?/ /y/ /'y/

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]