Bado da wake
Appearance
Bado da Wake wani nau'in abinci ne wanda akasari ana samun shi a wasu jahohin arewacin kasar Najeriya yana da amfani sosai a jikin dan adam[1]
Kayan Hadi
[gyara sashe | gyara masomin]- Bado
- Wake
- Maggi
- Man gyada
- Ganyan latas
- Albasa
- Yaji/Barkono
Yadda ake hadawa
[gyara sashe | gyara masomin]Zaa wamke wake sai adafa shi idan ya dahu sai a aje wuri guda
A dauko bado a wanke shi a rege shi sosai don bado yana da kasa sai azuba a tukunya a dafa shi shi in ya dahu a sabke a aje wui guda
Za'a yanka latas da albasa sai a zuba badon da wake da man gyada, maggi, yaji, latas da albasa a motse sai a ci gaba da ci