Jump to content

Bahadurganj

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bahadurganj
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
tafsiran
taswirar bahadurganj
masallacin bahadurganj

Gari ne da yake a Birnin kishanganj dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 36,993.