Bahaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svgBahaya
biological process (en) Fassara
Bernard Picart - The Perfumer.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na excretion (en) Fassara da part of the digestion process (en) Fassara
Hannun riga da Abinci mai gina jiki

Bahaya shine karshen aiki na sarrafa abinci, inda halitta ke fitar da abunda baida amfani na saura daga abinci ko abun sha, walau mai karfi, mara karfi ko ruwa-ruwa daga inda abincin ya sarrafu daga ciki sannan yabiyo ta tsuliya.

Yan'adam na fitar da datti a lokuta daban-daban daga yan'adadi a yini zuwa sau da dama a mako.

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.