Jump to content

Bahia Bakari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hutun Bahia Bakari

BAHIA BAKARI

An haife ta 15 ga watan Augusta a shekara ta 1996 itace babba Diya a wurin kasim da matar shi aziza aboudou dukkansu sun fitoh ne daga kauyen comorian.kasim yayi aiki a janitor aziza Kuma ta kasance Mai aikin gida,tana da kanne guda biyu BADROU day BADAWY Sai Kuma karamar Kanwar su BADIAN.

Bakari tare da mamanta aziza sun tafi camoros hutun rani tashin jirgin zuwa comoros a yayin da suka Kusa isa matsayar jirgin ta sarki said ibrahim jirgin ya nitse cikin teku zirfi 9(14 kilometre) arewacin grande comore island a yayin da jirgin ya daki ruwa ya dagargargaje Wanda Yai daidai da karfe (01:50)agogon nijeriya Bakari ta tserata daga hadarin jirgin.ta Samu Kanta tana iyo daga gefen amid debris