Jump to content

Bango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
katanga
Tsohon bangon kankare
Bango

Bango dai shine gini Wanda yake dauke da yashi, siminti, dutse. yana iya zama dogo KO gajere. Wanda yake rarrabewa tsakanin gefe da gefe daga kusurwa zuwa kusurwa, kuma sutura ga [[gida]], kamfani KOngari ds-ds. Katanga na iya zama ta bulo KO kankare (concrete) aturance.

Haka kuma Ana amfani DA Kalmar bango wuri fading shafin ko na littafi. Danna hausawa "nacewa saibango yatsage" |[1] www.bbc.com › hausa › labarai-54446939Bango: nau’in kayan kidan hausawa ne wanda ake yi da itace da nake da tsarkiya da kuma mangyada. Akan yi huda jikin gangangar inda za’a rika zuba mangyada don ta kara taushi. Hausawa kanyi amfani da bango ne wajen kidan wasannin dandali.

[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. hausa ayau na Dr.u sogai
  2. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.