Banu Nawfal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Banu Nawfal

Banu Nawfal sanannen dangi ne na larabawa na ƙabilar Quraishawa . Zuriyarsa ita ce Nawfal bn Abd Manaf .

Shugaban su shine Mut`im bn Adi [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. A Restatement of the History of Islam and Muslims chapter "Muhammad's Visit to Ta'if" quoting John Bagot Glubb's The Life and Times of Mohammed on Al-islam.org