Jump to content

Barack Obama Sr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barack Hussein Obama Sr an haifesa a garin Obama a ranar 18 ga watan yuni a shekarar 1934 shi din babban Mai nazari ne akan sashen kididdigar tattalin arzikin kasar Kenya kuma shine shugaban kasar America na arbain da hudu.Barack Obama yayi aure a shekarar 1954 sannan yanada mata daya kezia da yara guda biyu.Anzabeshi yazama a wani gagarimin taro da akayi a kasar Wanda akayi shi a cikin kwalejin ilimin kasar Wanda anan ne yahadu da matar daya aura daga baya a shekarar 1961 bayan bin shawarar da dansa yabashi.