Barankaci
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Barankaci Ana samun sa daga icen kirya wanda akan rike shi a hannun hagu a rinka kada shi sai ‘ya’yan ciki su rika kara suna bada sauti. Mata suka fi yin kidan barankaci.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.