Jump to content

Barauli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Barauli
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
wani wuri a garin barauli
Taron gargajiya na garin barauli


Gari ne da yake a Birnin Gopalganj dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 41,877.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.