Jump to content

Barawo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barawo[gyara sashe | gyara masomin]

wani mutum ne wanda yake sace-sace shi ake kira da barawo. Musamman a zamanin yanzu barayi sunyi yawa sakamakon babu aikin yi a matasan kasashen. Manazarta