Jump to content

Bashir Yuguda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bashir Yuguda
Minister of State for Works and Housing (en) Fassara

Rayuwa
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa

Bashir Yuguda jami'in diflomasiyyar Najeriya ne, dan siyasa kuma tsohon karamin ministan kudi.[1]

cinikin makamai[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 30 ga watan Nuwamban shekara ta dubu biyu da sha biyar 2015, an kama shi dangane da cinikin makamai na dala biliyan 2 . Bayanai na farko sun tabbatar da cewa Yuguda ya karbi biliyoyin ₦1.5 daga ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro ba tare da wani dalili na hada-hadar kudi ba. An tura kudin zuwa asusunsa ta wani kamfani da ba a san ko wane dalili ba ne. Kamar yadda Premium Times ta ruwaito, “An tura masa kudaden kai tsaye daga ofishin NSA kuma ya kasa bayyana dalilin da ya sa aka mika masa kudin. An aika da kuɗin zuwa asusunsa tsakanin watan Disamban shekara ta 2014 zuwa watan Mayun shekara ta 2015, ". An kuma tura karin ₦1.275 zuwa asusunsa a lokacin yakin neman zaben Najeriya na 2015 sannan kuma an tura miliyan 775 zuwa asusunsa daga ofishin Akanta Janar na tarayya.[2][3][4]


Manaazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "THE ARMS DEAL PROBE: Anti-graft War or Score Settling". Thisday News. Archived from the original on December 8, 2015. Retrieved December 13, 2015.
  2. "Ex-Minister Bashir Yuguda arrested over Dasuki-related fraud". Naij.com. Retrieved December 13, 2015.
  3. "EFCC arrests Yuguda, ex-directors, others". New Telegraph. Retrieved December 13, 2015.[permanent dead link]
  4. "EFCC Arrests Former Minister Ambassador Bashir Yuguda". Emirate news. Archived from the original on December 8, 2015. Retrieved December 13, 2015.