Batakari
Appearance
Batakari | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Ghanaian smock (en) |
Fugu na Afirka (Smock) kuma ana kiransa Batakari a cikin harshen Ghana na gida ɗaya ne daga cikin tufafin gargajiya na maza daga yammacin Afirka da kuma Arewacin Ghana.[1] Ya samu karbuwa a duk fadin Ghana duk da cewa ya samo asali ne daga Arewacin Ghana.[2] Sunan Fugu fassarar ce daga kalmar Moshie don zane. Dagombas suna kiran rigar Bingba.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "A cultural point of order: A fugu is not a batakari!". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2022-06-02.
- ↑ "African Men's Fugu Batakari Jacket | Ghana Batakari Smock". African Legacy Shoppe. Retrieved 2022-06-02.
- "The Northern Smock". Popula (in Turanci). Retrieved 2022-06-02.
- "Which Of The Three Northern Regions Got The Best Smock In Ghana? Check It Out - Abeiku" (in Turanci). 2021-08-13. Retrieved 2022-06-02.[permanent dead link]