Batirin lantarki
Appearance
Batirin lantarki | |
---|---|
type of electronic component (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | accumulator (en) da electric power source (en) |
Amfani | battery-powered device (en) da energy storage (en) |
Tarihin maudu'i | history of the battery (en) |
Source of energy (en) | redox (en) |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/battery |
ACM Classification Code (2012) (en) | 10010664 |
Batiri Batirin lantarki Wanda bature kewa lakabi da (electric battery) yakasan CE wani Abu ne Wanda yake ajiye wuta ajikin shi(charges) Wanda ya kunshi wasu sunada rai da ake cewa (electrochemical cells) Wanda suke da alakantuwa tsakanin su.[1] a lokqcin da battery yake Samar da wutar lantarki gabansa na dama Wanda ake cewa (positive terminals) a kimiyance ana kiransu katod sannan kumq na bangarancin haggu (negative terminal) ana kiransu da anod[2]
Tarihinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Kirkirarsa
Benjamin Franklin Farko ya ansa sunan sa battiri,a shekarar 1749 lokacin da yake wani bincike akan wutar lantarki tare da anfani da wani Abu da ake cewa leyden jar capacitor[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Crompton, T. R. (20 March 2000). Battery Reference Book (third ed.). Newnes. p. Glossary 3. ISBN 978-0-08-049995-6. Retrieved 18 March 2016.
- ↑ Pauling, Linus (1988). "15: Oxidation-Reduction Reactions; Electrolysis". General Chemistry. New York: Dover Publications, Inc. p. 539. ISBN 978-0-486-65622-9.
- ↑ "The history and development of batteries"