Jump to content

Batna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Batna Wani garine akasar Algeria dake da yawan mutane dubu dari biyu da chasa'in da dari shida da arba'in da biyar akidayar shekarar dubu biyu da takwas (2008 census) Kuma shine gari mafi girma na biyar a wannan kasar ta Algeria [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Population: Batna Wilaya" (PDF) (in French). Office National des Statistiques Algérie. Archived from the original (PDF) on 27 May 2013. Retrieved 3 March