Jump to content

Bauta a yankin Afrika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bauta a tarihi ta yadadu Afirka,Tsarin bauta da bautarwa sun zama ruwan dare gama gari a yankin nahiyar Afirka, kamar yadda suke a sauran sassan duniya, musamman a tsakiyar kasashen Afrika [1]  Lokacin da aka fara kasuwancin bayi tsakanin kasashen Afrika da Turawa a kasuwanni bayi na Bahar Maliya, kasuwancin bayi a tekun Indiya da kasuwancin bayi na Atlantika (wanda ya fara a karni na 16), da yawa daga cikin tsarin bayi na gida na Afirka sun fara samar da fursunoni ga buden bayi a wajen Afirka. [2][3]  Har yanzu ana yin bauta a Afirka ta zamani duk da cewa haramun ne.

 A cikin wallafe-wallafen da suka dace ana samun bautar Afirka zuwa bautar an asalima ana bautar da al'umma da ake zuwa arin waje, tallan ko ana tallace-tallace bayi ko a bayan bayanan, ana    Bauta a Afirka ta tarihi an yi ta da nau'i daban-daban: Bautar bashi, bautar fursunonin, bautar soja, bautar karuwanci, bautar masu laifi duk an yi su a sassa daban-daban.

[1]

  1. References Stilwell, Sean (2013), "Slavery in African History", Slavery and Slaving in African History, Cambridge: Cambridge University Press, p. 38, doi:10.1017/cbo9781139034999.003, ISBN 978-1-139-03499-9, For most Africans between 10000 BCE to 500 CE, the use of slaves was not an optimal political or economic strategy. But in some places, Africans came to see the value of slavery. In the large parts of the continent where Africans lived in relatively decentralized and small-scale communities, some big men used slavery to grab power to get around broader governing ideas about reciprocity and kinship, but were still bound by those ideas to some degree. In other parts of the continent early political centralization and commercialization led to expanded use of slaves as soldiers, officials, and workers. Lovejoy, Paul E. (2012). Transformations of Slavery: A History of Slavery in Africa. London: Cambridge University Press. Sparks, Randy J. (2014). "4. The Process of Enslavement at Annamaboe". Where the Negroes are Masters : An African Port in the Era of the Slave Trade. Harvard University Press. pp. 122–161. ISBN 9780674724877. Dirk Bezemer, Jutta Bolt, Robert Lensink, "Slavery, Statehood and Economic Development in Sub-Saharan Africa", AFRICAN ECONOMIC HISTORY WORKING PAPER SERIES, No. 6/2012, p