Bawina
Appearance
Bawina | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1988 |
Ƙasar asali | Togo |
Characteristics | |
External links | |
Specialized websites
|
Bawina gajeren fim ne na ƙasar Togo wanda Minza Bataba ya ba da umarni. An sake shi a cikin shekarar 1988 kuma yana ɗaukar mintuna 27.[1] Fim ɗin ya ta'allaka ne akan wani injiniya a ƙauyen ƙayau.[2]
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ ALA bulletin. African Literature Association. 1992. p. 7. Retrieved 28 December 2012.
- ↑ Association des Trois Mondes (1991). Dictionnaire du cinéma africain. KARTHALA Editions. p. 331. ISBN 978-2-86537-297-3. Retrieved 28 December 2012.