Bayan Wannan Convent
Appearance
2008 bayanan kisan kare dangi na Rwandan wanda Gilbert Ndahayo ya jagoranta. An kaddamar da shi a bikin Fim na Afirka na Verona na 28.[1] [2]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 10 ga Afrilu, 1994, a ƙaramin garin Astrida a ƙasar Ruwanda, Génocidaires suka shiga gidan zuhudu. Sun yi garkuwa da su a hanya Sannan suka dauki 'yan Tutsi 200 suka kashe su a wani fili da ke bayan gidan zuhudu[3] . Da ya dawo gida yana dan shekara 13 Ndahayo ya gano gawarwakin danginsa a wani rami a bayan gidansa.[[4] [5]
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]•Kyautar Verona don Mafi kyawun Fim na Afirka[6] [7]
•Yabo na Signis don Mafi kyawun shirin Afirka a bikin Fina-finai na Zanziba(2008)[[8] [9] [10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Behind This Convent, retrieved 2022-08-06
- ↑ Gilbert Ndahayo takes his film skills to another level". The New Times | Rwanda. 2011-09-23. Retrieved 2022-08-06.
- ↑ Ndahayo, Gilbert (2008). "Behind This Convent". gwonline.unc.edu. Retrieved 2022-08-06.
- ↑ rwanda :Beyond the Deadly Pit [Film Screening]". involved.webster.edu. Retrieved 2022-08-06
- ↑ "Rwanda :Beyond the Deadly Pit [Film Screening]". involved.webster.edu. Retrieved 2022-08-06
- ↑ My perfect weekend with Gilbert Ndahayo". The New Times | Rwanda. 2008-11-07. Retrieved 2022-08-06
- ↑ "Maisha Film Lab | Gilbert Ndahayo". Retrieved 2022-08-06
- ↑ Rwanda beyond the deadly pit : a film / by Gilbert Ndahayo". umbrella.lib.umb.edu. Retrieved 2022-08-06
- ↑ Rwanda beyond the deadly pit : a film / by Gilbert Ndahayo". umbrella.lib.umb.edu. Retrieved 2022-08-06.
- ↑ Rwanda beyond the deadly pit : a film / by Gilbert Ndahayo". umbrella.lib.umb.edu. Retrieved 2022-08-06.