Beatrice Marscheck

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Beatrice Marscheck
Beatrice Marscheck.jpg
Rayuwa
Haihuwa Gießen (en) Fassara, 23 Satumba 1985 (36 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Makaranta University of Giessen (en) Fassara
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a athletics competitor (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Beatrice Marscheck, 2012.

Beatrice Marscheck (an haife tane a ranar 23 ga watan Satumban shekarar 1985) tsohuwar yar wasan tsalle ce ta kasar Jamus, wacce tayi ritaya.

Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Ta kare a matsayi na bakwai a 2009 Summer Universiade[ana buƙatar hujja] kuma sun fafata a Gasar Cin Kofin Duniya ta 2009 ba tare da sun kai wasan karshe ba.

Mafi kyawun nata shine mita 6.73, wanda aka samu a watan Yuni 2009 a Wesel . Ta wakilci kulob din LAZ Gießen.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]