Jump to content

Bediako Asare

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bediako Asare (an haife shi ne a shekara ta alif 1930) ya kasance ɗan jaridar ne dan asalin kasar Ghana ne kuma marubuci, tun daga Ghana. Ya fara aikinsa yana aiki a jaridu na gida, sannan ya koma Dar es Salaam, Tanzania a shakarata 1963, don taimakawa wajen ƙaddamar da jaridar Nationalist.[1]

A cikin shekara ta 1969 ya buga littafinsa mai suna Rebel, game da rikici tsakanin hanyoyin gargajiya da na zamani a yankin Saharar Afirka.[2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Chris Kwame Awuyah, "Bediako Asare (1930–)", in Eugene Benson and L. W. Conolly (eds), Encyclopedia of Post-Colonial Literatures in English, Routledge, 2004, p. 69.
  2. O. R. Dathorne, The Black Mind: a history of African literature, University of Minnesota Press, 1974, pp. 196–197.
  3. Albert S. Gérard, European-Language Writing in Sub-Saharan Africa, Vol. 2, John Benjamins Publishing Company, 1986, pp. 829ff.