Ben Ghachem Badia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ben Ghacjem Badia an haife ta a shekara 1944, a kasar Tunisia. Ta kasance Mai ilimin tattalin arziki kasa ce.[1]

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi ilimi a fannin Tattalin arziki a (Licence en Sciences Economiques, Diplôme d'Etudes Supérieures en Sciences Economiques), ta Fara aiki a matsayin babban malama a Faculty of Law and Economics, Jamia na Tunis.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)