Jump to content

Ben Melih Fuad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ben Melih Fuad an haife shi ranar 14 ga watan Juli, shekara ta 1948, a yankin Tangier, a kasar Morocco, yakasance sanannan mai ilimi Tattalin arziki.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

University of Baghdad, Irag (Licenc Sciences Economiques), University of Para France (Diplóme des Etudes Economiques,Pine. cières et Banquaires), director na Central Bank bayan nan aka bashi mukamin secretary name bada umarni na Arab Bank Morocco.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)