Ben Osman Lassaad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ben Osman Lassaad an haife shi ranar 16 ga watan Fabrairun shekarar 1926, a tunis, shahararran engineer ne a ƙasar Tunisia.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ecole Superieure des Mines,Paris(Diplome de l'Ecole Superieure des Mines), ya Hada Kai da Directorate of Publie Works 1949, bayyan nan director of Hydraulics and Supply. Ministry Na Agriculture. 1959, babban engineer Department of Hydraulics and Supply. Ministry of Agriculture, 1963, minister of Public Works 1970-71, minister of Transport and Communications 1973-76, minister of Supply.1976-80, aka bashi Minister Na Agriculture 1980.[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da ɗa ɗaya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)