Jump to content

Benedict Iserom ita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Benedict Iserom Ita (an haife shi ranar 10 ga watan Afrilu, shekarar 1967) ɗan asalin Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin mataimakin shugaban jami'ar Arthur Jarvis tun shekarar 2023.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.