Benhima Ahmed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Benhima Ahmed An haife shi a ranar 13 ga watan Nuwanba a shekara ta 1927, a Safi, a kasar Morocco.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a jami'ar Nancy, France, jami'ar Paris, France, 1951 (Licence en Droit), ya kuma yi secretary na wakilai a Independence Negotiations, 1956, ambassador na Italy a 1957-59, sakatare jenar a Ma'aikatar harkokin waje, 1959-61, yayi ministan Harkokin Waje a tsakanin 1964-66, ministan Harkokin Waje a tsakanin 1972-74, ministan labarai, 1974-77..[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)