Jump to content

Benson Opral

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benson

Benson, Chief Opral Mason (An haifeshi 7 a watan Fabrairu, shekara ta 1935), a Arthington Na Liberia, ya kasance Dan kasuwa a kasar Najeriya.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a Laboratory High School, A shekara ta 1952, Morris Brown College, Atlanta, Georgia, USA, 1959 (ya samu sakamako a fannin Gudanarwa), sannan Jami'ar Pittsburgh, USA, 1962 (ya samu sakamako a fannin Sadarwa), jami'ar Michigan State University, USA, 1962. Sannan yayi aiki a matsayin shugaban makaranatr sakandare, 1959-60, sannan daga bisani Babban Jami'in Gudanarwa daga Fannin Noma, Kasuwanci da kuma Ƙwadago a tsakanin 1960-1962, mataimakin registrar a Jami'ar Lagos tsakanin 1971-75, babban mai sadarwa na FESTAC daga 1976-77..[1]

Yana da mata da yaya Mata uku da yaya Maza uku.

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)