Bentley Bentayga
Appearance
|
automobile model (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
SUV (mul) |
| Suna saboda |
Bentley (en) |
| Manufacturer (en) |
Bentley (en) |
| Brand (en) |
Bentley (en) |
| Location of creation (en) |
Crewe (en) |
| Powered by (en) | Injin mai |
| Shafin yanar gizo | bentayga.bentleymotors.com |





Bentley Bentayga mota ce ta girma da kuma alatu wacce ake kera da sufar SUV wadda kamfanin Marque na yankin Birtaniyya Bentley Motors ya kera. An kaddamar da shi a karshen 2015, ita ce motar wasanni ta farko mai alama, kuma ana daukarsa daya daga cikin mafi kyawun samfura a wannan bangaren. An kera jikin ta a kamfanin kera motoci na Volkswagen a Zwickau-Mosel Plant da ke Jamus, sannan aka yi fentin ta a masana'antar Mota na Bentley da ke Crewe a United Kingdom.