Bhai T. Moore
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 12 Oktoba 1916 |
Mutuwa | Monrovia, 10 ga Janairu, 1988 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |
Bhai T. Moore wanda aka fi sani da Bai T. Moore haifaffen Dan kasar Liberiya, kuma marubucin wakoki, da labaran tarihi da tatsuniya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.