Bibya Chihi
Appearance
15 ga Janairu, 2010 - 17 ga Janairu, 2011 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Tunis, 3 ga Faburairu, 1952 (73 shekaru) | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Constitutional Democratic Rally (en) | ||
Bibya Chihi Yar siyasan Tunusiya ce. Ta kasance Ministan Mata, Iyali, Yara, da kuma Manya manyan 'yan kasa a karkashin tsohon shugaban kasar Zine El Abidine Ben Ali . Kafin wannan, ta kasance Shugabar Kamfanin Société Nationale de Distribution des Produts Pétroliers . [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.