Jump to content

Bikram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hutun Bikram acikin kwaliya

Gari ne da yake a Birnin Patna dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 22,486.