Bilal Mustapha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bilal Mustapha jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya Dan jima a masana'antar yayi suna da shahara a Wani sabon fim Mai dogon zango daya fito Mai suna"ZOMU ZAUNA".da Kuma Fim din"INA DA MATA"[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan sa shine Bilal Mustapha bayan ya kammala karatun sa ne ya shigo masana'antar Dama burin sa kenan, ya shigo a matsayin Mai Taya rawa ko Mai rawa a sannu a sannu har aka sashi a matsayin jarumi Wanda yanzun ya daukaka.[2] ya kuma shahara inda ya fito a fina finai da dama a masana'antar ta kanniwud.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://fimmagazine.com/tag/bilal-mustapha/
  2. https://www.blueprint.ng/i-initially-joined-kannywood-as-a-dancer-bilal-mustapha/