Jump to content

Birgi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Raga ce ta zare, wacce ake cin bakinta da dalma. shi kuma birgi watsa shi ake yi a cikin ruwa, sai dalmar ta shiga ciki baya iya fita, idan suka shiga ciki suka taru, sai a janye shi zuwa gabar ruwa a firfito da su a adana.