Birnin-Konni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Birni-N'Konni (ko kuma Birnin-Konni ko a takaice Konni/Bkonni) Birni ne a kasar Nijar wanda ke a iyakar kasar da Najeriya. Birni ne mai matukar muhimmancin gaske ga al'ummar yankin wajen harkar kasuwanci. A kidayar 2001 Birnin-Konni nada yawan jama'ar da suka kai kimanin 44,663. Birin kuma yana daga cikin cibiyoyin Hausawa tun kafin zuwan turawa. Asalin sunan garin daga kalmar Hausa ne sannan dayawan Hausawa Mazauna garin da nakusa dashi kan kira garin da sunan Birni