Bishkek

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgBishkek
Бишкек (ky)
Flag of Bishkek Kyrgyzstan.svg Coat of arms of Bishkek Kyrgyzstan.svg
Bishkek.jpg

Suna saboda Mikhail Frunze (en) Fassara
Wuri
Bishkek in Kyrgyzstan.svg Map
 42°52′00″N 74°34′00″E / 42.8667°N 74.5667°E / 42.8667; 74.5667
Ƴantacciyar ƙasaKyrgystan
Enclave within (en) Fassara Chuy Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,120,827 (2022)
• Yawan mutane 8,825.41 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 127 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ala-Archa River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 750 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1825
Tsarin Siyasa
• Gwamna Aziz Surakmatov (en) Fassara (8 ga Augusta, 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 720000–720085
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+06:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 312
Lamba ta ISO 3166-2 KG-GB
Wasu abun

Yanar gizo meria.kg


Bishkek (lafazi : /bishkek/) birni ne, da ke a ƙasar Kirgistan. Shi ne babban birnin ƙasar Kirgistan. Bishkek yana da yawan jama'a 1,012,500, bisa ga jimillar kidayar 2019. An gina birnin Bishkek a farkon karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.