Bokassa Jean Bedel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOKASSA,Jean Bédel (an haife shi a ranar 22 ga watan febreru a shekara ta 1921) a Bobangui, Lobaye Province, Central African Republic, yakasance dan siyasa ne.[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

cole Sainte Jeanne d'Arc, M'Baiki, 1927, Ecole Missionnaire, Bangui, 1928, Ecole Missionnaire, Brazzaville, 1929-39, Military Preparatory School, Saint Louis, Senegal, 1947-48, Military Training, Centre d'Instruction, Chalons SurMarne, France, 1950, yayi aikin French Army 1939, aka kara me matsayi lance-corporal, 1940, yazo yazama captain a 1961, yazo yayi minister na Civil Aviation 1972.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)