Jump to content

Bokiti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
guga
material (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na akwati, water storage (en) Fassara da kayan aiki
Amfani Sufuri
Kayan haɗi plastic (en) Fassara
Ta jiki ma'amala da liquid (en) Fassara da granular material (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara stiffness (en) Fassara
Amfani wajen Homo sapiens (en) Fassara

Likidiri (Bokiti)

Bokiti wani abu ne wanda ake zuba ruwa ko wani abu a cikinshi, yana da buɗaɗɗen sama, da ƙasa mai lebur, haɗe da hannun mai ƙwari da ake ƙerashi. Ana amfani na gama-gari ne galibi dashi.[1] [2]

Kaloli da Kuma Amfani

[gyara sashe | gyara masomin]

Akwai kaloli na bokiti da dama, domin amfani daban daban dashi, akwai bokitin ƙarfe, roba, dakuma katako da sauransu.[3]

Amfanin bokiti ya haɗane da:

• Bokitin ɗiban ruwa ana amfani dashi dan ɗibo ruwa

• Bokitin Aikin gida da na lambu ana amfani dashi wajan ɗibo abu me ruwa da kuma niƙaƙƙun abubuwa

• Bokitin sha'ani ko al'ada anfi amfani dashi a tsohuwar yankin Sin (China) da ƙasahen Latin (tsohuwan Ruma).

  1. http://www.merriam-webster.com/dictionary/bucket
  2. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Special:BookSources/0-679-42917-4
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Bucket