Bola
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
search (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
freeganism (en) ![]() |
Suna saboda |
dumpster (en) ![]() |
Gudanarwan |
garbologist (en) ![]() ![]() |





Bola ko kuma Juji, wani kebantaccen wuri ne da ake tara duk wasu lalatattun abubuwa ko tarkace (wuri ne da ake tara shara) wanda baza su Kara amfani ba.[1] Bayan an gama tara su sai a kai ta can bayan gari don kona ta, ko kuma a binne su cikin kasa. Mai sana'ar kwasar bola ana ce masa (Baban Bola) wato shi aikinsa kenan kwashe bola. Ba'a zama a cikin Bola ko kuma kwana ko shiga saboda Aljanu na zama cikinta.[2]
Ire-iren Bola
[gyara sashe | gyara masomin]- Bolar Gida[3]
- Bolar Kasuwa
- Bolar Gine-gine
- Bolar Asibiti
- Bolar makaranta
- Bolar hanya
- Bolar kamfani