Bongoy Mpekesa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BONGOY,Dr Mpekesa, BAMA, an haife shi a ranar 26 ga watan Maris shekara ta 1938, a Bazankusu, Zaire, yakasance sanannan mai tattalin arziki a Zaire.[1]

iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya maza hudu.

karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi makarantar Mpoma Primary School, dake Basankusu, 1945 zuwa 1952, Petit Séminaire, Lempu, 1952-58, University of Lovanium, Kinshasa,1959 zuwa 1964, University of California, Berkeley, Ċalifornia, USA, 1966 zuwa 1969, matemakin minista na Plan da Regional Development, daga baya matemakin minista na Public Works and Regional Development, 1969 zuwa 1970, aka bashi director na CERDAS.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)