Majalisar Wakilai ta Jihar Borno

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar Wakilai ta Jihar Borno

Majalisar Wakilai ta Jihar Borno State Nigeria. It is a unicameral legislature majalisar tana da zaɓaɓɓun yan majalisa guda 30 daga kananan hukumumi guda 27. 

Ayyukan yau da kullun na Majalisar sune ƙirƙirar sabbin dokoki, gyara ko soke dokokin da ke akwai da kuma kula da zartarwa. An zabi membobin majalisar na tsawon shekaru hudu tare da 'yan majalisar tarayya (majalisar dattijai da ta wakilai) da gwamnan jihar. Majalisar jihar tana yin taro sau uku a mako (Talata, Laraba da Alhamis) don yin cikakken zama a harabar majalisar a cikin babban birnin jihar, Maiduguri .[1]

Mai magana da yawun majalisar dokokin jihar ta 9 a yanzu shine Abdulkarim Lawan.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-06-28. Retrieved 2022-08-30.