Botriana
Appearance
Botriana | |
---|---|
titular see (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1933 |
Addini | Cocin katolika |
Chairperson (en) | Renzo Fratini (en) |
Ƙasa | Tunisiya |
Botriana yanki ne kuma wurin binciken kayan tarihi a Tunisiya [1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin daular Romawa. Botriana ɗan gari ne a lardin Roman na Afirka Proconsolaris . An san garin ya bunƙasa daga 30BC zuwa kusan AD640.
Garin kuma shine, wurin zama na tsohon bishop,na Katolika, [2] suffragan ga Archdiocese na Carthage . [3] [4] [5] [6]
Bishop ɗaya ne kawai daga tsohuwar Botriana an san shi kuma shine Donatist Bishop Donatus wanda ya wakilci bishop a Majalisar,Carthage (411) . Ya yi iƙirarin cewa babu wani ɗan takarar Katolika a cikin diocese ɗin sa. [7] A yau Botriana ya rayu a matsayin bishop na titular kuma bishop na yanzu shine Renzo Fratini, na Spain da Andorra . [8] [9]
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ R.B. Hitchner, Botriana]. at Pleiades name resource.
- ↑ Auguste Audollent, v. Botrianensis in Dictionnaire d'Histoire et de Géographie ecclésiastiques, vol. IX, (1937), col. 1420.
- ↑ Joseph Bingham, Origines ecclesiasticæ vol 2. (William Straker, 1834) p447.
- ↑ Pius Bonifacius Gams, Series episcoporum Ecclesiae Catholicae, (Leipzig, 1931) p. 464
- ↑ Stefano Antonio Morcelli, Africa christiana, Volume I, (Brescia, 1816), pp. 106–107,
- ↑ Auguste Audollent, v. Botrianensis in Dictionnaire d'Histoire et de Géographie ecclésiastiques, vol. IX, (1937), col. 1420.
- ↑ Patrologia Latina, vol XI, col. 1321 e seguenti.
- ↑ David Cheney, Diocesi di Botriana, at Catholic-Hierarchy.org.
- ↑ Titular Episcopal See of Botriana, at gcatholic.org