Boubaker El Akhzouri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Boubaker El Akhzouri
Minister of Religious Affairs (en) Fassara

10 Nuwamba, 2004 - 31 Disamba 2010
Rayuwa
Haihuwa Beni Khedache (en) Fassara, 1 Nuwamba, 1948 (75 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Malamin akida
Imani
Jam'iyar siyasa Constitutional Democratic Rally (en) Fassara

Boubaker El Akhzouri (an haife shi a 1 ga Nuwamba 1948 a Béni Khedache ) masanin tauhidi ne kuma ɗan siyasa na Tunisiya.

Mulki[gyara sashe | gyara masomin]

An nada shi Ministan Harkokin Addini a gwamnatin Ghannouchi a ranar 10 ga Nuwamba shekarar 2004. A wata hira da Assabah, ya bayyana cewa hijabi bai dace da al'adun Tunusiya ba, wanda ya haifar da takaddama a kafafen yada labarai na Larabawa. Bayan tashin hankali a yankin Sidi Bouzid, an yanke shawarar yin garambawul ga majalisar ministoci a ranar 29 ga Disambar shekarata 2010, wanda ya ga an maye gurbinsa da Kamel Omrane .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]